/15 ترجمه پیام تاریخی مقام معظم رهبری به اختصاصی|| تشکل طلبگی ترجمه و نشر معارف اسلامی @rozaneebefarda 🔻🔻🔻 *Zuwaga matasan faransa (french)* Kutanbayi shugaban kasarku cewa: Saboda me yasa yagoyi bayan batanci ga manzon Allah.!? Sannan kuma yake kiran wannan batancin da 'yancin bayani (freedom of expression) Shin batanci shine ake kira da 'yancin bayani.!? Zagi da wulakanci ga tsarkakan mutane shine 'yancin bayani Shin wannan ba wawta bane.!? Wannan ba wulakanci ga mutanen da suka zabeshi a matsayin shugaban kasa bane.!? Amma kuma ya akai idan akai shakku akan holocauste yake zama laifi Kuma wanda yayi shakku da tardidi akan holocauste kurkuku ne mazauninshi Amma kuma batanci ga Annabin Allah Sai yazama 'yancin bayani.!? *Kadan daga cikin bayanan Imam khamne'i akan batancin da akai akasar faransa wanda macron shugaban kasar yagoyi bayanshi* (ص) ❄️روزنه؛ دریچه ای به تاریخ، سیاست و اندیشه دینی معاصر👇 https://eitaa.com/joinchat/2032861191C0a0a43a053